Jaruman Kannywood sun yi taron yaki da shan miyagun kwayoyi(Na biyu, daga dama) Tauraron dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Shehu Abdullahi kenan a wadannan hotunan tare da taurarin fina-finan Hausa na Kannywood, Rahama Sadau, Fati Washa da kuma mawaki Umar M. Sharif a gurin taron yaki da shan miyagun kwayoyi a jihar Sakkwato.Daga Hagu Fati Washa tare da Rahama Sadau a wurin tauron na yaki da shan miyagun kwayoyi


Reactions
Close Menu