MAIBABA BOOKSHOP

MAIBABA BOOKSHOP 
General Printing and Publishing Company Ina ma'abota son zama injiniyoyin inglishi? Ina masu sha'awar yin filla-filla da Turanci?
To ga nesa nan ta zo a kusa daku!!!
Littafin How To Write Correct Sentences in English Language for Adults and Students shi ake kira da huce haushi, domin da ka karanta shi tofa karyar Turanci ta kare!
Sake inganta tsayuwar Turancinka da nagartaccen littafin da ba shi da tsara wanda alkalamin fasihin marubuci kuma manazarcin harshen Turanci Salisu Suleman Maibaba ya rubuta kuma aka yi aikin dab'i da tsarin bangon a katafaren kamfanin dab'i na Maibaba Bookshop General Printing and Publishing Company dake Potiskum jihar Yobe.
Reactions
Close Menu