Mujallar ADABI fitowar 14 Disamba, 2019

MANYAN LABARAI
▪ Kama marubuci ya janyo tsamin alaka a tsakanin China da Australia
▪ Marubuciya Fauziyya ta sake samun kambun karramawa
▪ Sama da marubuta 600 sun yi zanga-zanga a Indiya

SHAFIN RAHOTANNI
▪ Fitattun matan da suke kan yin tashe a masana'antar Bollywood
▪ An fi sayen littattafan marubuta mata a Turai - Bincike
▪ Gwarazan marubutan karshen shekara na bana

SHAFIN DANDALIN NISHADI
▪ ALAN WAKA ya zama sarkin wakar masarautar Dutse
▪ Ali Jita ya lashe kambun gwarzon mawaka na bana
SHAFIN KANNYWOOD
▪ Gwamna Ganduje yayi shirin kafa tarihi a masana'antar Kannywood
▪ Kannywood: An karrama 'yan fim bangaren Kwankwasiyya

SHAFIN DANDALIN TAURARI
"Rubutu ya suaya ni daga shiru-shiru zuwa mai surutu" - Gimbiya Rahama

SHAFIN DUNIYARSU
▪ Kokarin dakile 'yanci ne ya sanya hukuma kama marubuta a Saudiyya - Assiri
▪ Marubuta mata a kasar Indiya sun yi taron warware matsalolin suSHAFIN KIWON LAFIYA
▪ Bincike: Cin abinci ba nama yana taimakon muhalli
▪ Irin sinadaran abincin da ake samu ta jikin dabbobi

SANA'O'I
▪ Yadda na zama dillalin sayar da waya - Buhari Na-Malam

MASARAUTU
▪ Takaitaccen tarihin masarautar Muri

 


GIDAUNIYA
▪ Dalilin da yasa muka bude gidauniyar kyautata rayuwar yara - Zannah Bukar

SHAFIN EDITA

SHAFIN MADUBI
▪ Ina wayayye a tsakanin Bahaushen jiya da na yau?

SHAFIN RAYAAS
▪ Bauchi: shiri ya kammala don gudanar da taron RAYAAS na kasaAdireshin mu na imel
mujallaradabi@yahoo.com
Mujallar ADABIi
Reactions
Close Menu