Saura Kwana hudu a rufe shiga gasar gajerun labarai da rubutattun wakoki na kungiyar POWA
Bayanai sun nuna cewa a yau saura kwanaki hudu ne cif suka rage a rufe gasar rubutun kirkirarrun labarai na kungiyar Potiskum Writers Association (POWA) wadda take gudana a duk karshen wata.

Jigon gasar dai shi ne "NADAMA". inda ake so kowa dake da himmar shiga ya rubuta gajeren labari, rubutacciyar waka ko wasan kwaikwayo akan jigon da aka ambata a sama.
Don karanta yadda tsarin gasar yake, sai a shiga wannan link din An bude shiga gasar kungiyar POWA mai jigo akan "Nadama" 
Reactions
Close Menu