Sanarwar Tantancewa
MATAKAN SHIGA TANTANCEWA:
A duba gurbin da ake da sha’awar a taka rawa a kai, sai a zabi gurbin da ya dace. A sauke script da ke dauke da ayyukan wannan gurbi don aikata a aikace.A turo bidiyo da ke dauke da suna, shekaru, wurin zama da lambar waya da kuma rawar da aka taka ta wannan gurbi.
A tura wannan bidiyon ta WhatsApp zuwa lamba kamar haka: 08149306572Za a rufe karbar shiga wannan tantancewa ranar Juma’a 20 ga watan Nuwamba shekarar 2020
Yan Mata
Suna: Yan Mata
Shekaru: 25 – 30
Mace Mai Shari’a
Suna: Mace Mai Shari’a
Shekaru: 55-60
Senators
Suna: Senator
Shekaru: 60 – 65
Alarammomi
Suna: Alarammomi
Shekaru: 45-50
Police
Suna: Police
Shekaru: 35 – 50
Manyan Mata
Suna: Manyan Mata
Shekaru: 40 – 45
Matasa
Suna: Matasa
Shekaru: 25 – 30
0 Comments