Ad Code

Game da Mujallar ADABI

Mujallar ADABI kamfanin jarida ne mai zaman kansa da ke buga labarai cikin harshen Hausa da Turanci.

Hedikwatar kamfanin tana birnin Potiskum. Yana dauke da kwararrun ‘Yan Jarida da wakilai 20 a sassan Najeriya. Mujallar ADABI na gabatar da shirye-shirye masu kayatarwa tare da ilmantar da mutane game da sha’anin duniya musamman a fagen al'amuran da suka shafi rahotanni kan masana'antun shirya fina-finai, harkar rubutu da kasuwancin littattafai, masauratu da kuma tarihi da al'adu.

Mujallar ADABI na saduwa da masu saurare kusan dubu 10,000 a mako ta sabbin hanyoyin sadarwa (Intanet da Salula da sauran hanyoyin sadarwa) kimanin Mutane dubu 300 ke ziyartar Mujallar ADABI a wata.

ka'idojin amfani

Post a Comment

0 Comments

Close Menu