Ad Code

Kaidojin amfani da shafi

Amfani da shafin mujallaradabi.com' ya ta'allaka ne bisa wadannan ka'idoji:

1. Amfani da wannan shafin na nuni da cewa ka amince da ka'idojin wadanda ke fara aiki nan take da zarar ka shiga shafin mujallaradabi.com. Idan ba ka amince da wadannan ka'idoji ba, to kada ka shiga ko yi amfani da shafin mujallaradabi.com.

2. Mujallar ADABI za ta iya sauya wadannan ka'idoji daga lokaci zuwa lokaci a don haka sai ka rika duba wadannan ka'idoji a kai a kai. Ci gaba da amfani da mujallaradabi.com tamkar ka amince da ka'idojin da aka yi wa sauye sauye ne. Idan ba ka amince da sauye - Sauyen da aka yi ba, to ka dakatar da mafani da shafin. Idan da akwai sabani tsakanin wadannan ka'idoji da kuma wasu ka'idojin dake cikin wani shafin na bbc.co.uk a yankin da kake, to dokokin yankin da kake su ne a gaba.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu