Littafin 'Yar Wahala (1)

Na


Rukayyah Adam Mu'az


Bismillahir Rahmanir Rahim


Tafiya take cikin jinbulelan Hijab dinta wanda ya mamaye duk ilahirin jikinta , rungume da Alqur'ani mai girma a hannunta fuskarta sanye da likaf .


Kan ta farga ta ji saukar mota a gabanta, kafin ta ankara jinta ta yi a cikin motar, cikin firgici ta fizge nikaf din idanuwanta suka sauka akan shi, lumshe idanuwa tayi domin shakar daddadan turarensa hade da jin daddadar iskar AC din da ta karade cikin motar.


Hawaye ne ya zubo daga idanuwanta ,A lokacin shi kuma duniya tayi masa dadin domin yasamu abar so da kaunarsa da ya jima yana son da ganinta yadda zai yi yasameta idonsa tunda a ka shigo masa da ita yana kanta sai raya abubuwa yakeyi akanta mai tarin yawa, lumshe idanuwa yayi ya budesu a kanta karo na biyu "yauce rana me matukar muhinmanci a gurina sabida haduwa da kyakkyawar filawar cikin lambun da babu wanda ya isa shigarsa sai mai sa, a yau kam nayi sa'ar da bazan taba yadda ta kufceminba Marhabiki sahiba da shigowa cikin daulata !


Matsawa daf da ita yayi, domin gabaki daya ya rasa nutsuwarsa saboda ganin wai yau ga shi ga Safna a kusa da shi.


Idanuwa ta gado wanda suka rine da ja sabida kukan da takeyi idanuwanta cikin nashi.


Sanye yake da wata shu'umar sarka wadda kana ganinta mai mugun tsadace ,da wata irin riga wacce kirjinsa a bude yake da dan kunne a kunnensa hannayensa duk ya cikasu da wasu kawanyoyi masu tsada na gold .


Gashin kansa yayi masa wani irin gyaranda kwata kwata dan musulmi bazai wannan abunba .


Shu'umi ziyad kenan kyakkkyawan saurayi wanda sabida tsananin kyawunsa mata roshing mata suke masa, But shi kuma yana da wata muguwar dabi,ar baya kula matan banza sai wadanda basu taba sanin da namiji ba kuma suma baya mu,amala da yaran masu kudi sai talakawa kuma duk yarinyar da yagani kuma tayi masa har gida zaije yasa a kawo masa ita , babu wanda baisan wannan muguwar dabi ,ar tasa ba .

lungu lungu sako sako yasa ana dauko masa matasan kyawawan Ammata yana amfani dasu ,bayan ya gama yasa amaiyar dasu gidajensu da kudi masu yawa ayi jinyarsu ,wasu sun rasa rayukansu a haka wasu kuma sun rasa hankalinsu a hakan.


DOWNLOAD OUR APP

Akawai wata rana yazo gifta wata secondry din Yanmata ta wata local Area sai ya hango Safna cikin dalibai zasu tafi gida antaso su ,tinda ya kyalla ido yaganta ya rasa tinaninsa da nutsuwarsa Alh .zayyad dolais ya rasa kai da jikin yaron nasa ,take yasaka yaran nemo masa yarinyar da sai da suka gama shan wahala cikin sauki suka san inda take aka fada masa yazo da kansa yasa aka kawo masa ita.
"kyakkyawan mutum wanda munin halinsa da munin halin ubansa yakarade duk nahiyar nan but sabida sune kasar anka daukar mummunan mataki akansu ,nasan tinda Allah yabaka iznin daukata to tabbas nasan kaddarartawa ta sarke da taka but ina matukar neman tsari dakai da azzalimin mahaifinka da bai iya bawa da tarbiya b


yaran da suka kamashi suna gaban motar duk suna jin abunda take fade daya ya dauko wuka ya saita kanta yasaka mata a wuyanta .wani irin naushi yakaimasa wanda yasaka take idanuwansa suka fara fidda jini sabida mugun dukan daya kaimasa "ganganci kenan rayuwar tawa ! kasaka kazamin hannunka ka taba wlh da ace raina abace yake wlh da saina gutsire hannun naka be carefull your self ""cikin muguwar girmamawa yace "yes oga!


kuka ta kife kanta tanatayi sabida shiga rudu da firgicin wai yau itace sonar yasa aka dauko .kallonta yake yana mamaki zinzirutun kyawun fuskarta kuma ace wai wannan halitta a gidan talaka take ,yanzu da ace a gidan arziki ta taso yaya kenan .


murmushi ya rinkayi domin shi yasan me yake sakawa a kanta .
dagowa tayi ta tufa masa yawu,hannunsa yasaka laso yawun ya lashe yana kissing gurin...
A haka suka iso gidan Alh zayyad dolas ,time din da suka shigo gidan Alh zayyad yana table tenins a tsakiyar harabar inda aka saka kayayyakin sports ,yana ganin motar ta shigo ya taso da sauri ya bude masa kofar ya shiga cikin motar ya rungume yaron nasa "well come back from your home my lovely son but your are fine !


DOWNLOAD OUR APP


Cikin ciccin magani daya saba yiwa uban nasa ya gyada masa kai da yar.

shi kuma sai washe baki yake domin ganin yaron yadawo lfy.attishawa Safna tayi tasashi saurin juyawa cikin mamakin waye a tare dashi cikin wannan motar da koshi da yake ubansa basu taba fita a ciki inda ba shi mai motar da driver ba ,idanuwansa ne suka sauka akan kyakkyawar fuskar Safna da shima tasakashi shedewar rabin sa,a .


washe baki yayi "lallai boy yau tarkonka yayi kamo ina ka farauto wannan fulawar mai kyawun tsari da tafiyar da hankalin duk wanda yagani !"stop here Dad ""cikin karaji yayi maganar . cikin rawar jiki yayi shiru domin yasan halin yaron nasa ,yanzu sai yayi wata bai kalli inda yake ba.kamo hannunta yayi suka fito waje " your name is Safna !


cikin zare ido Alh zayyad ya firfito da idanuwa 


"Lallai son dole kayi kafi haukan domin babe tayi !


Sai da ya bari su kai gaba sannan ya lashi lebe 

"cika rage sai inci sauran domin nima bazan bar wannan kyakykyawar tufarba,domin ina da kudi kuma sune zasu sayi imanin da naso!


Safna ta kama tirjewa sabida kada ta shiga cikin wannan gidan ,kara fisgarta yayi


cikin bacin rai "wlh idan kika kuma yimin gaddama anan gurin zan cire komai na jikinki in yar kuma in aikata abun da kike gurin a gaban kowa domin kinsan dai labarina ina iya yin abun danaso a ko ina domin nasha keta mata a cikin mota in kama gabana tinda burina ya cika dan kinsan kinada guri na musamman a cikin raina baxai saka inyi miki komai ba banason gaddama !


Cikin sanyi jiki ta bi shi suna gabda shiga cikin gidan ta ga Aunty Raihan Matar Abbanta ta fito daga bayan gidan cikin wata irin shigar da tasata rudewar da tasata yin kasa a sume.....


Zare ido yayi cikin firgici yayi sauri ya dagota yana ihu cikin rawar jiki bakinsa ya firta "safnahhhhhhhh

DOWNLOAD OUR APP

Close Menu